Yancin Ilimin Fasahar Ku,
Ya Samu

Barka da zuwa dandalin koyon fasahar sadarwa na farko a harshen Hausa

Ɗumbin darrusan koyo

Zaɓi daga sabobin darrusan koyo kowane rana

Koyarwa daga kwararru

Koya daga Gwanaye

Rajista na din-din-din

Koya bisa lokaci na ra'ayinka

Ga Sabobin Darrusan mu

Zaɓa daga cikin Ɗumbin Darrusan mu masu tasiri

Tantance Zaɓi:
No courses found.

Fara taken ka don dogaro da kai ta hanyar ilimin fasahar sadarwa..

Koya kuma Ka Iya fasaha da za ta kusantar da kai zuwa 'yancin kai na kuɗi.

Abin da ake Buƙata da Ɗalibai...

1Koya Ka Iya student

Yi rajista a kyauta domin samun asusunka na iya tsawon rayuwa

2Koya Ka Iya List

Ɗauki jarabawar gwajin kwarewa domin gane matsayin iyawarka

3Koya Ka Iya Courses

Bincika ka zaɓi kwasa-kwasanmu bisa ga ra'ayinka

4Koya Ka Iya Purchase

Saya kwandaloli domin samun damar biyan kuɗi a inda ake buƙata

Ka Zama Ɗalibi a Dandalin KKI

Kana shirye domin ka kai kwarewarka zuwa mataki na gaba? Koya Ka Iya na nan domin warware maka tarin damammaki! An tsara shirye-shiryen mu ne ya daidaita da harkokin ka masu yawa, kuma yana baka sukuni ka koya a lokaci na ra'ayin ka.

Yi rajista da mu yau mu soma tafiyarka na koyo tare.

image
image

Haɗa gwiwa da mu

Yaɗa iliminka, ka kuma jagoranci ɗalibai wajen bunƙasa ilimin fasahar sadarwa su game da ra'ayin su akan sanao'in da suke so su shahara a ciki.

Haɓaka sanuwarka, inganta kwarewarka, ka kuma samu kuɗin shiga a kan kowane rajista da aka yi na darasin ka.

Bunƙasa Ilimin Fasahar Sadarwa ta Zamani a Arewa...a harshen Hausa!

icon

Haɓaka fasaha na kai-da-kai

icon

Haɓaka fasaha ta koyar da ƙungiyoyi da ma'aikata

icon

Haɗin gwiwa ta Malamai

image
image-phil

Kun gamu da M.A.K.K.S kuwa?

M.A.K.K.S shi ne takaitaccen sunan manhajan Mataimakin Amfani da Koyon Kwamfyuta a Sauwake da kamfanin Koya Ka Iya ta ƙirkiro saboda taimaka wa mutane da ɗalibai su koyi ilimin fasahar sadarwa cikin harshen Hausa a sauwake da gudanar da aiki da su cikin rayuwarsu na yau-da-kullum.

image

Ka bukatar sanin matakin ƙwarewar ka a Ilimin Fasahar Sadarwa?

Ɗauki jarabawar gwajin kwarewa ka kuma samu aunin matsayin iyawarka

Ka je Cibiyar Jarrabawar mu ka ɗauki jarrabawa da zai taimaka ma ka wajen zaɓan hanyar koyo da ya dace ma ka

Cibiyar Jarrabawa da Gwajin Kwarewa

Ɗauki Jarrabawa ka Auna Ilimin Ka

Gamu da Kwarraren Mu

Ibrahim Mohammed

i.mohammed@koyakaiya.com

Phelomina Patrick

p.patrick@koyakaiya.com

Usman Ibrahim

u.ibrahim@koyakaiya.com

Aliyu Asma'u

a.aliyu@koyakaiya.com

Amina Abdullahi

a.abdullahi@koyakaiya.com

Fatima Ibrahim

f.ibrahimi@koyakaiya.com

Aka'aba Musa Akidi

me.akaaba@koyakaiya.com