Yancin Ilimin Fasahar Ku, Ya Samu
Barka da zuwa dandalin koyon fasahar sadarwa na farko a harshen Hausa
Ɗumbin darrusan koyo
Zaɓi daga sabobin darrusan koyo kowane rana
Koyarwa daga kwararru
Koya daga Gwanaye
Rajista na din-din-din
Koya bisa lokaci na ra'ayinka
Ga Sabobin Kwasa-kwasan mu
Zaɓa daga cikin Ɗumbin Darrusan mu masu tasiri
Bidiyoyin Darrusan Yadda-Ake
Haɓaka ƙwarewar ku daga zaɓin bidiyoyin darrusanmu na kai-da-kai
Fara tafiyarka ta dogaro da kai ta hanyar koyon ilimin fasahar sadarwa..
Koya kuma Ka Iya fasahar da za ta kusantar da kai ga 'yancin kai na samun kuɗi.
Abin da ake Buƙata da Ɗalibai...
Yi rajista a kyauta domin samun asusunka na iya tsawon rayuwa
Ɗauki jarabawar gwajin kwarewa domin gane matsayin iyawarka
Bincika ka zaɓi kwasa-kwasanmu bisa ga ra'ayinka
Saya kwandaloli domin samun damar biyan kuɗi a inda ake buƙata
Kun gamu da M.A.K.K.S kuwa?
M.A.K.K.S shi ne takaitaccen sunan manhajan Mataimakin Amfani da Koyon Kwamfyuta a Sauwake da kamfanin Koya Ka Iya ta ƙirkiro saboda taimaka wa mutane da ɗalibai su koyi ilimin fasahar sadarwa cikin harshen Hausa a sauwake da gudanar da aiki da su cikin rayuwarsu na yau-da-kullum.
Ka Zama Ɗalibi a Dandalin KKI
Kana shirye domin ka kai kwarewarka zuwa mataki na gaba? Koya Ka Iya na nan domin warware maka tarin damammaki! An tsara shirye-shiryen mu ne ya daidaita da harkokin ka masu yawa, kuma yana baka sukuni ka koya a lokaci na ra'ayin ka.
Yi rajista da mu yau mu soma tafiyarka na koyo tare.
Haɗa gwiwa da mu
Yaɗa iliminka, ka kuma jagoranci ɗalibai wajen bunƙasa ilimin fasahar sadarwa su game da ra'ayin su akan sanao'in da suke so su shahara a ciki.
Haɓaka sanuwarka, inganta kwarewarka, ka kuma samu kuɗin shiga a kan kowane rajista da aka yi na darasin ka.
Bunƙasa juyin juya halin ilimin fasahar sadarwa a Arewancin Nigeria ta hanyar koyarwa...a harshen Hausa!
Haɓaka fasaha na kai-da-kai
Haɓaka fasaha ta koyar da ƙungiyoyi da ma'aikata
Haɗin gwiwa ta Malamai
Ka bukatar sanin matakin ƙwarewar ka a Ilimin Fasahar Sadarwa?
Ɗauki jarabawar gwajin kwarewa ka kuma samu aunin matsayin iyawarka
Ka je Cibiyar Jarrabawar mu ka ɗauki jarrabawa da zai taimaka ma ka wajen zaɓan hanyar koyo da ya dace ma ka
Bukukuwa da Shirye-shirye
Ga jerin bukukuwa da shirye-shirye sabobi da masu zuwa
Cibiyar Jarrabawa da Gwajin Kwarewa
Ɗauki Jarrabawa ka Auna Ilimin Ka
Sadu da Kwarraran mu
Ibrahim Mohammed
i.mohammed@koyakaiya.com
Phelomina Patrick
p.patrick@koyakaiya.com
Usman Ibrahim
u.ibrahim@koyakaiya.com
Aliyu Asma'u
a.aliyu@koyakaiya.com
Amina Abdullahi
a.abdullahi@koyakaiya.com
Fatima Ibrahim
f.ibrahimi@koyakaiya.com
Aka'aba Musa Akidi
me.akaaba@koyakaiya.com